ha_tq/act/05/03.md

194 B

Ga wanene Bitrus ya ce Hananiya da Safiratu sun yi karya

Bitrus ya ce Hananiya da Safiratu sun yi karya ma Ruhu Mai Tsarki.

Menene hukuncin Allah a kan Hananiya?

Allah ya kashe Hananiya.