ha_tq/act/02/40.md

238 B

Mutane nawa ne an yi masu baftisma a ranar?

An yi ma kamar mutane dubu uku baftisma.

A cikin mene mutanen da an yi masu baftisma sun cigaba?

Sun cigaba a cikin koyarwar almajirai da zumunci, in karyawan gurasa kuma a cikin addu'a.