ha_tq/act/02/37.md

366 B

A lokacin da taron su ji Bitrus na wa'azi, menene amsan su?

Taron sun tambaya menene su yi.

Menene Bitrus ya gaya ma taron su yi?

Bitrus ya gaya ma taron su tuba kuma su yi baftisma a cikin sunan Yesu Almasihu don gafarar zunuban su.

Ma wane Bitrus ya ce alkawarin Allah?

Bitrus ya ce alkawarin Allah ma taron ne, 'ya'yan su, kuma duk wanda suna da nisa.