ha_tq/act/02/29.md

303 B

Wani alkawari ne Allah ya yi ma Sarki Dauda a kan zuriyar sha?

Allah ya yi alkawari da Sarki Dauda cewa daya daga zuriyar sa zai zauna akan kursiyin

A tsoho alkawarin, menene annabcin Sarki Dauda akan Tsarkin Allah daya?

Sarki Dauda ya ce Allah bazai yadda mai Tsarkin shi Daya ya gan lalata ba.