ha_tq/act/02/25.md

152 B

A tsohon alkawarin, menene annabcin Sarki Dauda a kan Tsarkin Allah daya?

Sarki Dauda ya ce Allah bazai yadda mai Tsarkin shi Daya ya gan lalata ba.