ha_tq/act/02/22.md

219 B

Ta yaya Allah ya inganta hidiman Yesu?

Allah ya ingantar da hidiman Yesu ta ayyuka masu girma da kuma abubuwan al'ajibi da kuma almamo.

Shirin wanene cewa a gicciye Yesu?

An gicciye Yesu ta kayyada shirin Allah.