ha_tq/act/02/20.md

113 B

A annabcin Yowel, su wanene suka cetu?

Kowa da kowa wadanda ke kira a sunan Ubangiji su ne wadanda suka cetu.