ha_tq/act/02/12.md

136 B

Menene wasu suka yi tunani wadanda suke yi wa almajirain ba'a?

Wasu sun yi ba'a kuma suka yi tsammani sun cika da sabon ruwan inabi.