ha_tq/act/02/01.md

228 B

A wane ranar bikin Yahudawa ne inda almajirai suka taru?

Almajirian sun taru a ranar Fentikos.

A lokacin da Ruhu Mai Tsarki ya zo cikin gidan, menene almajirain sun fara yi?

Almajirian sun fara magana da wadansu harsuna.