ha_tq/act/01/24.md

270 B

Ta yaya ne manzanin sun kayyade wani yan takara biyu ne ya kammata su dauke wurin Yahuza?

Manzanin sun yi addu'a cewa Allah ya nuna ra'ayin sa, kuma sun yi kuri'a.

Wanene ya zama a cikin manzannin goma sha daya?

An sa Matiyas a cikin manzannin nan goma sha daya.