ha_tq/act/01/17.md

165 B

Menene ya faru da Yahuza bayan ya karba kudin da ya ci amanar Yesu?

Yahuza ya sayi fili, ya fadi da kai fari, jikin sa ya fashe, kuma duk kayan cikin sa su zuba.