ha_tq/act/01/09.md

227 B

Ta yaya Yesu ya tashi daga manzainin sa?

An tayar da Yesu sama kuma majimare ya boye shi daga idanun su.

Ta yaya mala'ikun sun ce Yesu zai dawo kuma zuwa duniya?

Mala'ikun sun ce Yesu zai dawo a hanya daya da ya je sama