ha_tq/act/01/06.md

390 B

A lokacin da almajirain suka so su san lokacin sabuntawan mulkin, ta yaya ne Yesu ya amsa masu?

Yesu ya gaya masu cewa ba nasu bane su san lokacin.

Menene Yesu ya gaya ma manzani zasu samu daga Ruhu Mai Tsarki?

Yesu ya ce manzanin zasu same iko.

A ina ne Yesu ya ce manzanin zasu zama shaidun sa?

Yesu ya ce manzanin zasu zama shaidu a Yahudiya, Samariya, da kuma iyakar duniya.