ha_tq/2ti/03/16.md

448 B

Ta yaya a ka bada litaffi mai tsarki ga mutum?

Dukan littafi mai tsarki da ga Allah ne.

Domin menene litaffi mai tsarki ya ke da riba?

Dukan Littafi mai tsarki hurarre ne daga Allah, Yana da riba domin koyarwa, domin tsautawa, domin gyara, kuma domin horarwa cikin adalci.

Menene nufin koyar da mutum a cikin littafi mai tsarki?

Ana koyar da mutum a cikin littafi mai tsarki saboda ya iya aiki kuma ya samu kayan aiki don aiki mai kyau.