ha_tq/2ti/03/10.md

440 B

A maimakon masu koyaswar ƙarya, wanene Timoti ya bi?

Timoti ya bi Bulus.

Daga menene Allah ya cece Bulus?

Allah ya cece Bulus daga dukan tsanantawa.

Menene Bulus ya ce zai faru da duka waɗanda suke so su yi rayuwa a cikin ibada?

Bulus ya ce duka waɗanda suke so su yi rayuwa a cikin ibada za a tsananta ma su.

Menene zai kara muni a kwanakin karshe?

mugayen mutane da masu shigan burtu za su ƙara muni a karshen kwanaki.