ha_tq/2ti/03/08.md

195 B

Ta yaya waɗannan mugayen mazan ke kamar Yannisu da Yambrisu a cikin tsohon alƙawari?

Waɗannan mugayen mazan masu koyaswar ƙarya ne waɖanda suke gaba da gaskiya kamar Yannisu da Yambrisu.