ha_tq/2ti/03/05.md

325 B

Menene Bulus ya gaya wa Timoti ya yi da waɗanada suke da siffar ibada guda ɗaya kawai?

Bulus ya gaya wa Timoti ya juye daga masu siffar ibada guda ɗaya.

Menene abubuwan da waɗannan mugayen maza suke yi?

Waɗansu mugayen mazan nan na shigan gidaje su kuma yaudari matan da ake saurin shawo kansu da kayan kwaɗayi.