ha_tq/2ti/02/24.md

300 B

Wani irin hali ne ya zama tilas wa bawan Allah ya samu?

Ya zama tilas wa bawan Allah ya zama mai tawali'u, ya iya koyaswa, mai hakuri, a cikin tawali'u ya koyas da waɗanda suke hamayya da shi.

Menene shaiɗan yayi da marasa bi?

Shaiɗan ya kama a tarko ya kuma kama marasa bi domin aikin sa.