ha_tq/2ti/02/19.md

177 B

Ta yaya ne masubi za su shirya kansu domin kowane a aiki mai kyau?

Ya kamata masu bi su tsabtace kansu daga amfani mara daraja, su tsarkake kansu domin kowane aiki mai kyau.