ha_tq/2ti/02/14.md

173 B

Game da menene Timoti ya kamata ya gargadi mutane ka da su yi jayayya?

Ya kamata Timoti ya gargadi mutane ka da su yi jayayya game da kalmomi, wanda ba ta da riban kome.