ha_tq/2ti/02/11.md

219 B

Menene alkawarin Almasihu ga waɗanda suka jimre?

Waɗanda suka jimre za su yi mulki da Almasihu.

Menene gargadin da Almasihu ya ke yi wa duka masu musunsa?

Waɗanda suke musun Almasihu, Almasihu zai yi musunsu.