ha_tq/2ti/02/01.md

266 B

Menene dangatakar da ta ke tsakanin Bulus da Timoti?

Timoti ɗa ne na ruhu a wurin Bulus.

Zuwa ga wanene Timoti ya kamata ya danƙa sakon da Bulus ya koya ma sa?

Timoti ya kamata ya danƙa sakon ga mutane masu bangaskiya waɗanda za su iya koya wa wasu kuma.