ha_tq/2ti/01/15.md

310 B

Menene dukka abokan Bulus yan Asiya su ka yi ma sa?

Dukka waɗanda suke Asiya sun juya wa Bulus baya.

Me ya sa Bulus ya roƙi Ubangiji ya kyauta rahama ga iyalin Onisifaras.

Bulus ya na rokon Ubangiji ya kyauta rahama zuwa ga iyalin Onisifaras domin Onisifaras ya taimaki Bulus a cikin hanyoyi da yawa.