ha_tq/2ti/01/12.md

351 B

Bulus ba ya jin kunyar bishara, don ya na gabagadi cewa Allah ya na iya yi masa menene?

Bulus ya na gabagadi cewa Allah na iya riƙe abubuwan da ya danƙa wa Allah har sai ranan nan.

Menene ya kamata Timoti ya yi da abu mai kyau da Allah ya danƙa ma sa?

Ya kamata Timoti ya tsare ta wurin ruhu mai tsarki abu mai kyau da Allah ya danƙa masa.