ha_tq/2ti/01/01.md

178 B

Ta yaya ne Bulus ya zama manzon Allah?

Bulus ya zama manzon Almasihu ta wurin yardan Allah

Menene dangantakar da ke tsakanin Bulus da Timoti?

Timoti ɗan bulus ne a ruhu.