Menene Bulus ke so Ubangiji ya ba wa Tessaloniyawan?
Bulus ya so Ubangiji ya ba Tessaloniyawan salama a ko wane loaƙci a kowaye hanyoyi.
Ta yaya ne Bulus ya nuna cewa shi ne marubucin wannan wasika?
Bulus ya rubuta gaisuwan da hannunsa don alaman cewa shi ne marubucin.