ha_tq/2th/03/06.md

265 B

Menene masubin za su yi da ɗan'uwa wanda ke zaman banza?

Ya kamata masubin su guje duk ɗan'uwa da ke zaman banza.

Wane gurbi ne Bulus ya nuna wa Tessaloniyawa bisa ga aikinsa?

Bulus ya yi aiki dare da rana, da biyan abincinsa, bai kuma zama masu nauyi ba.