ha_tq/2th/03/04.md

133 B

Menene Bulus ya gaya wa Tessaloniyawa su cigaba da yi?

Bulus ya gaya wa Tessaloniyawan su cigaba da yin abubuwan da ya umurce su.