ha_tq/2th/03/01.md

291 B

Me ne Bulus na son Tessaloniyawan su yi addu'a bisa ga maganar Ubangiji?

Bulus na son Tessaloniyawan su yi addu'a don maganar Ubangiji ya bazu da sauri kuma ya samu ɗaukaka.

Daga wai ne Bulus na son ceto?

Bulus na son a cece shi daga mugu da mugayen mutane wanda basu da bangaskiya.