ha_tq/2th/02/13.md

325 B

Menene Allah ya zaɓa wa Tessaloniyawan su samu ta wurin bisharan?

Allah ya zaɓa wa Tessaloniyawan su samu ɗaukakan Ubangiji Yesu Almasihu ta wurin bisharan.

Menene Bulus ya ce Tessaloniyawan su yi yanzun da sun ƙarbi bisharan?

Bulus ya ce wa Tessaloniyawan su tsaya da ƙarfi su kuma kama al'adun da an koya masu.