ha_tq/2th/02/03.md

297 B

Menene Bulus ya ce ɗole zai zo kafin ranar zuwan Ubangiji?

Ɗole ne faɗiwa da bayyanar mutumin tawaye ya zo kafin ranar Ubangiji.

Menene mutumin tawayen ke yi?

Mutum mai tawaye na gaba, na kuma ɗaukakan kansa fiye da Allah, a zaune a cikin haikalin Allah na kuma nuna kansa kaman Allah.