ha_tq/2th/02/01.md

240 B

Game da wane abu ne Bulus ya ce yanzu zai rubuta?

Bulus ya ce yanzu zai rubuta game da zuwan Ubangiji Yesu Almasihu.

Menene Bulus ya ce masu kar su gaskanta da shi?

Bulus ya ce masu kada su gaskanta cewa ranar Ubangiji ya rigaya zo.