ha_tq/2th/01/09.md

423 B

Wane tsawon lokacin hukuncin zai zama wa waɗanda basu san Allah ba?

Hukuncin waɗanda basu san Allah ba zai zama har abada.

Daga me ne aka keɓe waɗanda basu san Allah a matsayin hukuncinsu?

Ana keɓe waɗanda basu san Allah daga gaban Ubangiji kaman daga cikin hukuncinsu.

Menene masubi za suyi a loƙacin da suka gan Almasihu ya zo a ranarsa?

Masubin za su yi mamaki a loƙacin da Almasihu zai zo a ranarsa.