ha_tq/2th/01/06.md

257 B

Menene Allah zai yi wa wanda sun azabantar da masubi?

Allah zai azabantar da wanda sun azabantar da masubin, hukunta su da zafin wuta.

Wane lokaci ne masubi za su huta daga bala'i?

Masubi za su huta a loƙacin da Yesu Almasihu zai bayyana daga sama.