366 B
366 B
Saboda wane abu biyu ne a Tessalonika Bulus ya ba da godiya ga Allah?
Bulus yi godiya ga Allah domin girman bangaskiyansu da kuma ƙaunarsu ga juna.
Wane yanayi ne masubin suke jimrewa a Tessalonikan?
Masubin su na jimre tsanani da azaba.
Menene zai zama tabacin sakamakon yanayin da masubin suke jimrewa?
Za a ɗauke masubin cancantattu na mulkin Allah.