ha_tq/2sa/24/08.md

324 B

Har tsawo wane lokacine yaɗauki Yowab ya zagaya dukan ƙasr har ya dawo Yerusalem?

Ya ɗauki Yowab wata tara da kwana Ashirin ya je cikin ƙasara ya kuma dawo Yerusalem.

Mayaa nawa ne Yowab ya lissafta?

Yowab ya lissafta mutum 800,000 a cikin Isra'ila jarumawa ma su zarar takobi, mazajen Yahuda kuma su 500,000 ne.