ha_tq/2sa/24/01.md

157 B

Menene Dauda ya roki Yowab?

Dauda ya tambayi Yowab lissafin mutanen a cikin dukan kabilun Isra'ila da jimilar su dukkamaza wandan da suka isa fita yaƙi.