Benaiya wanda ya ke da sandda ɗaya kaɗai, ya yi faɗa da babban Ba-masaren mutum mai daraja da yake da mashi a hannunsa, Benaiyah ya kwace mashin ya kuma kashe shi..