ha_tq/2sa/23/09.md

180 B

Ta yaya ne Eliyaza ya lalatar da filistiyawa lokacin da suka taru do su yi yaƙi?

Eliyazar ya yi yaƙi da filistiyawa har hannun sa ya yi sanyi har ya yi faman riƙe takobinsa.