ha_tq/2sa/22/24.md

149 B

Menene ya faru saboda Dauda ya kiyaye kansa daga zunubi?

Yahweh ya adana Dauda ga daidai gwajin adalcin sa saboda da ya kiyaye kansa daga zunubi.