ha_tq/2sa/22/22.md

147 B

Tayaya ne Dauda ya kiyaye hanyo yin Yahweh?

Dauda yana kiyayen hanyoyin Yahweh da farillansa a maimakon ya yi mugunta da kuma juyawa dag Allah.