ha_tq/2sa/22/13.md

147 B

Ta yaya ne Yahweh ya watsar da abokan gãban sa?

Yahweh ya watsar da su ta wurin harba su da kibawunsa da kuma tsawa da kuma curirikan walkiya.