Duniya da kumaa tussan sammai su girgiza Saboda Allah na fushi, hayaƙi yana fitowa daga ƙofofin hanncin sa harshen wuta mai cinyewa kuma daga bakin sa.