ha_tq/2sa/22/07.md

148 B

Ta yaya ne Dauda ya amsa wa lokutan da yake cikin damuwa?

A cikin ƙuncinsa Dauda ya kira Yahweh wanda ya ji kiransa na taimako daga haikalinsa.