Dauda ya raira wannan waƙa da cewa Yahweh ne dutsen da yacece shi a ranar daga hannun Saul da kuma dukan maƙiyansa.