ha_tq/2sa/21/10.md

306 B

Menene Rizfa ta yi don ta nuna rashi jin daɗin ta ga mutuwar 'ya'yan ta?

Rizfa ta ɗauki tsummokin ta shimfiɗa wa kanta su a bisa dutsen, gefen gawarwakin, daga farkon kãka har lokacin da ruwan sama ya sauko a kan su. Bata bari tsuntsayen sararin sama su dame su da rana ba, ko namomin jeji da dare.