ha_tq/2sa/21/04.md

161 B

Menene Dauda ya yadda za ya yi don kafarrar ma rashin Adalci da aka yi wa Gibiyonawa?

Dauda ya yarda cewa zai yi dukan abin da Gibiyonawa su ka ce masa yayi.