ha_tq/2sa/21/02.md

250 B

Menene ya sa Dauda kesan ya yi kafara ga Gibiyonawa?

Sarki Dauda na son ya yi kafara ga Gibiyonawa saboda mutane Israia sun yi rantsuwa cewa baza su kashe su ba duk da Saul ya yi ƙokarin kashe su a ciki himmarsa domin mutanen Isra'ila da Yahuda.