ha_tq/2sa/20/20.md

374 B

Menene sharaɗin da Yowab ya sa a gaban matar wanda she da mutanen Yahuza za su janye daga birnin?

Sharaɗin da Yowab ya bata shine idan birnin za su basu sheba a gare su, za su janye da ga birnin.

Ta yaya ne mutanen birnin da matar suka amsawa wanan Shraɗin Yowab?

Mutanene birnin sun Yanke kan sheba suka jefawa Yowab da mutanen sa kamar yadda matar tace zata yi.