ha_tq/2sa/20/14.md

203 B

menene Yowab da mutanen Yahuza suka yi lokacin da suka kamo Sheba da mutanen Israila a wuri Abel ta Bet Ma'aka?

Yowabda mutane Yahuza sun gina gãba da birnin suka kuma yi ƙoƙarin kayar da ganuwar.